MAGUL MATA (feat. BASH NEH PHA)

Nafiu Auwalu

De hausa hyperman
Twoboys ne
Bash neh phaa aaaaaaa
Ina sukeee magul mataaaa
Su boka ne

Munci gaba magul mata munci Gaba
Ina sukeee
Munyi gaba magul mata munyi Gaba
Magul mataaa
Munci gaba magul mata munci Gaba
Ina sukeee
Munyi gaba magul mata munyi Gaba
Magul mataaa
Munci gaba magul mata munci Gaba
Ina sukeee
Munyi gaba magul mata munyi Gaba
Magul mataaa
Munci gaba magul mata munci Gaba
Ina sukeee
Munyi gaba magul mata munyi Gaba
Magul mataaa
Ayya

Kai ina magul matan suke ne
Nace ina magul matan suke ne
Nine mai laya kuma nine mai Zamani
Wanne kazaba nace wanne Kazaba
Zuru ta ishi dan kunya nace zuru Ta ishi dan kunya kai yaro ka kalle Ni nace ka kalle ni yanzu nafara ci Gaba nace yanzu nafara ci gaba Magul mata nayi maku ido nayi Gaba naci gaba nabaya sai de kallo Kudi kuna Cirema mai su haushi Nace kudi suna cirema mai su Haushi muna driping muna Spending mara inding magul Mata akan Ida nun ku nace akan Ida nun ku

Bash neh phaaa aaaa
Yaro taba tsiyanka
Da yan chanjin ka
Yi siya siyan ka
Amma kar mace taga abu
Kazanka kar shedan ya
Ruguza sararka kar cigaba
Ta gudu ta barka yan
Gulma sun mutu akanka
Ka dage duk duniya su
Sanka kar wani ko wata su
Bika kudi in basu ba jikinka
Yan gulma yaukuma
Babu harka mai gulma cigaba
Maganin ka da katon mota in sha Gaban ka
Mace sai wanda naso na dauka Dan mama two boys zo abunka

Munci gaba magul mata munci Gaba
Ina sukeee
Munyi gaba magul mata munyi Gaba
Magul mataaa
Munci gaba magul mata munci Gaba
Ina sukeee
Munyi gaba magul mata munyi Gaba
Magul mataaa
Munci gaba magul mata munci Gaba
Ina sukeee
Munyi gaba magul mata munyi Gaba
Magul mataaa
Munci gaba magul mata munci Gaba
Ina sukeee
Munyi gaba magul mata munyi Gaba
Magul mataaa
Ayya

Ina sukeee
Magul mata

Ina sukeee
Magul mata

Ina sukeee

Chansons les plus populaires [artist_preposition] Two Boys

Autres artistes de House music